Kociyan Juventus, Thiago Motta ya ce yana kasa bacci tun bayan da Atalanta ta ɗura musu 4-0 ranar Lahadi a gasar Serie A.
Arsenal na nazarin ɗaukar Ademola Lookman, Chelsea na shirin ƙara ƙaimi wurin zawarcin Kobbie Mainoo, yayin da AC Milan ke ...