Hukumomin gasar Premier dai ba su bayyana lokuta 9 da na'urar VAR ta ƙi soke wani mataki ba - kuma babu tabbas ko batun jan katin da aka bai wa Lewis-Skelly na ciki. Amma hukumar ta yi bayani kan ...