Sojojin DRC na gumurzu da M23 a Goma - Tshisekedi Hukumomi sun fada cewa an yi wa mata da dama fyade a wani gidan yari a wannan lokacin da aka kwashe ana fafatawa tsakanin dakarun DRC da kuma 'yan ...