Ya ce, "ban yi da-na-sanin zaɓar Barcelona ba maimakon Real Madrid. Da zuciya ɗaya na zabi zuwa Barcelona. "Lallai a lokacin akwai sha'awar ta taka leda tare da Messi, sannan kuma ina ƙaunar ƙ ...